ads

KANO: Wani Maigidanci Ya Saki Matarsa Saboda Ta Haifa Masa Yan Uku


Haihuwar yan uku ta jefa wata mai jego halin tsaka mai wuya a jihar Kano inda saki yabiyo baya maimakon goron murna da naman gashi ga maijego.
Matar mai suna Bela’u Abdu ta haifawa maigidanta, Abdurrahaman ya'ya Uku a asibitin Sabo Bakin Zuwo dake cen a birnin kano.
Sai dai rahotanni sun bayana cewa ko abayama bela’u ta taba haihuwar ‘yan tagwaye wanda hakan bai yiwa maigidan nata dadi ba, kamar yadda wani danuwan mai jegon, Lawan inuwa ya shaidawa majiyarmu.
Shin me zaku ce akan wannan batu?
source Hausa24.
KANO: Wani Maigidanci Ya Saki Matarsa Saboda Ta Haifa Masa Yan Uku KANO: Wani Maigidanci Ya Saki Matarsa Saboda Ta Haifa Masa Yan Uku Reviewed by Unknown on 1:54:00 PM Rating: 5

1 comment:

  1. This comment has been removed by a blog administrator.

    ReplyDelete

(C) 2016 MBYBOX. Powered by Blogger.