ads

INGANTACCEN MAGANIN INFECTION




TOILET Infection Ko YEAS Infection na daga cikin cutukkan da ke addabar Mata a Wannan Zamani. In shaa Allahu ga maganin Wannan Ciwo.
Amma kafinnan Yana da kyau 'yan uwa mata su rika lura da al'aurarsu ta hanyar rashin sanya Sabulu kowanne irine a ciki. (Domin yin hakan na kawo Infection ko hana samun sauqinsa).

Za'a Nemi Garin QISHRU-RUMAN Garin HABBATUSSAUDA Garin HULBA da kuma QURUNFUL sai a hadasu waje daya a gauraya su hade sai a rika diban Cokali daya ana kitafasawa a cikin ruwa lita daya idan ya tafasa a sha kofi daya a zuba saura a babbar robar wanka sai a shiga ciki a zauna na tsawon minti ashirin ko fiye bayan an fito sai a shafa zaitu LAWZ (Man danya) a al'aurar.
In shaa Allahu Za'a dace da Iznin Allah kuma wannan yana kara hade Jikin Macce.
DAGA; ZAUREN-MANAZARTA.
INGANTACCEN MAGANIN INFECTION INGANTACCEN MAGANIN INFECTION Reviewed by Unknown on 9:26:00 AM Rating: 5

No comments:

(C) 2016 MBYBOX. Powered by Blogger.