ads

MAZA MASU MATSALAR SAURIN INZALI (premature ejaculation)




Za'a Nemi JANZABIL (Citta wacce bata bushe ba) a Shanyata a Inuwa ta bushe a dake a turmi Idan ta daku a zuba a cikin Zuma mai kyau a Rika Shan Cokali 2 da safe kafin aci komai Cokali 2 da yamma awa 2 kafin bacci har zuwa kwana goma ko Sati 2. In shaa Allahu za'a ga Banbanci da Iznin ALLAH.
Idan Kuma Karin Ruwa ake Nema A Nemi Man Albasa a hada da Zuma a Rika sha Cokali 2 Sau 3 a yini In shaa Allahu za'a dace.
DAGA; ZAUREN-MANAZARTA
MAZA MASU MATSALAR SAURIN INZALI (premature ejaculation) MAZA MASU MATSALAR SAURIN INZALI (premature ejaculation) Reviewed by Unknown on 9:29:00 AM Rating: 5

No comments:

(C) 2016 MBYBOX. Powered by Blogger.