ads

YAWAITAR FITSARI GA MASU CIWON SUGA.




Idan Mutum Na Dauke da Lalurar Ciwon Suga Hakika Ya kan Iya fama da Wannan Matsalar ta yawaitar Jin fitsari akai-akai.
Za'a Nemo Garin tafarnuwa, da Garin Kabeji sai a hada su da zuma arika sha cokali 2 sau uku a rana In shaa Allah za'a dace.
Haka ma wanda Fitsari baya zo musu sosai idan suna ammafani da wannan hadin to babu Shakka zasuyi mamaki.
DAGA; ZAURE-MANAZARTA.
YAWAITAR FITSARI GA MASU CIWON SUGA. YAWAITAR FITSARI GA MASU CIWON SUGA. Reviewed by Unknown on 9:32:00 AM Rating: 5

No comments:

(C) 2016 MBYBOX. Powered by Blogger.