HANYAR DA AKE KARYA SIHIRI DA GANYEN MAGARYA.
Idan mutum yasami matsalar sihiri wato anyi masa shi ga hanyar da za'abi a karya Sihirin da Iznin Allah.
Ba kamar yadda wasu Masihirtan Malamai ke cewa ba wai za'a a rubuta Yasin mai tabai-bayi kafa kaza, ko arubuta Alqurani kafa ka za ba.
Ga hanya mafi sauki kuma mai tasirin gaske wacce Malaman Musulunci suka yarda da Ingancinta.
Za'a Nemi Ganyen Magarya Guda 7 ko 41 a daka a cikin Turmi Sai a zuba a cikin tsabtataccen Ruwa a rika sha ana wanka In shaa Allahu za'a samu Waraka da Iznin Allah.
Ayoyin da za'a karanta Sune;
FATIHA kafa 1
AYATUL KURSIYU sau 3
Suratul Aaraf Ayah ta 120-ta 122
Suratul Yununs Ayah 81-ta 82
Suratul Daha Ayah ta 79
Suratul muimin,Ayah ta 115-ta 118
Suratul furqan Ayah ta 23.
Muna Rokon Allah Ya Tsaremu daga Shairin Mutum da Aljan. Zauren-Manazarta na Rokon Duk wanda ya samu wannan Sakon Ya Turawa 'yan Uwa domin mu amfana mu duka.
DAGA; ZAUREN-MANAZARTA.
HANYAR DA AKE KARYA SIHIRI DA GANYEN MAGARYA.
Reviewed by Unknown
on
9:53:00 AM
Rating:
Sakallahu
ReplyDeleteAllah yasaka da alkhairi
ReplyDelete