kwankwaso, yayi bayani akan sanatochin da basa san chigaban kasa.
billahillazin la ilaha illahuwa duk sanatan daya kuskura yasa hannu a kan takardar chanza wa kotun da,ar ma aikata fasali sai na fallasa sunansa a idanun yan najeriya domin idan yaje mazabarsa yasha duka
Duk fadin duniya babu kasar da aka rainawa talakawanta hankali kamar najeriya dalilina na fadar haka shine a najeriya muna da mutane kimanin milyan 180 amma wai ace sabo da mutun 1 kachal za a chanza dokar kotu wai sabo da kada a iya tuhumarsa alhali shi kansa yasan yayi laifin
to ina bada shawa ga yan uwana yan majalisar dattawa wadanda suke goyon bayan wannan mutumin da cewa duk irin kaunar da zasu nuna masa to kada ta wuce gona da iri domin kuwa idan takamar su hauka to akwai wadanda suka fisu hauka a majalisar
saboda wannan kotu da suke so su chanza mata fasali abu ne wanda suke kokarin yi wanda ya sabawa dokar kasa kuma bazai haifar masu da damin ido ba saboda haka suyi watsi da wannan magana ni wannan ita ce kadai shawarar dazan iya basu idan kuma suka kiya to ko shakka babu duk sanatan da naga yasa hannu sai na fallasa sunansa ga yan najeriya domin idan ma wadanda suka turo sa basu dauki mataki a kansa ba mu zamu tun kudo keyarsa zuwa kasa
Kamar yadda ya bayyana a yammacin jiya jumu a
Idan ba a manta ba wasu daga cikin yan majalisar dattawa suna kokarin gabatar da wani kuduri gaban majalisar inda suke kokarin yin amfani da karfin ikwansu wajen chanza fasalin kotun CCT ko kuma ma rusheta gaba daya saka makon tuhumar da kotun ke yiwa shugaban majalisar bukola saraki inda suke son mayar da kotun karkashin ofishin sakataren gwamnatin tarayya tare maida laifin kin bayyana kadarori a matsayin karamin laifi
kwankwaso, yayi bayani akan sanatochin da basa san chigaban kasa.
Reviewed by Unknown
on
12:55:00 PM
Rating:
No comments: