ads

Yunkurin Wadata Abunci, a nigeria.



Shugaba Buhari Ya Bada Umarnin Fitar Da Ton 10,000 Na Abunci
Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Harkokin Noma, Mr. Audu Ogbeh ya fitar da ton dubu goma 10,000 na abunci, daga Ma'ajiyar Abunci ta Kasa, domin sayarwa a fadin kasar nan a farashi mai rahusa.
Hakan na daga cikin irin yunkurin da Gwamnatin Shugaba Buhari ke kan yi don ganin an wadata 'yan kasa da abunci da kuma kawo sassaucin wahalhalun rayuwar da ake fama da ita.
Haka kuma Shugaba Buharin ya nemi Ministan na Harkokin Noma, ya tabbatar an samarwa 'yan gudun hijirar da ake da su a kasar nan dukkan wasu kayan noman da suke bukata domin su koma sana'ar su ta noma a damuna mai zuwa.
Yunkurin Wadata Abunci, a nigeria. Yunkurin Wadata Abunci, a nigeria. Reviewed by Unknown on 10:48:00 PM Rating: 5

1 comment:

(C) 2016 MBYBOX. Powered by Blogger.