ads

Gwamnatin Buhari ta kammala shirin kubutar da al'ummar Najeriya daga fatara da talauci


A cikin kasafin kudin bana na Najeriya gwamnatin Shugaba Buhari zata kashe nera biliyan 500 wa akalla 'yan Najeriya fiye da miliyan takwas a hanyoyi daban daban domin su samu dogaro ga kansu, wannan kuma soman tabi ne domin akwai wasu tsare-tsaren da gwamnatin zata aiwatar a kasafin kudin wannan shekarar.

Gwamnatin Buhari ta kammala shirin kubutar da al'ummar Najeriya daga fatara da talauci Gwamnatin Buhari ta kammala shirin kubutar da al'ummar Najeriya daga fatara da talauci Reviewed by Unknown on 9:01:00 AM Rating: 5

No comments:

(C) 2016 MBYBOX. Powered by Blogger.